Mlm Allah ya sakamaka da alkhairi Kana wayar mana da kai Tinibu must go Insha allahu Insha allahu Tinibu zayi mumunan karshe Allah ya karya Tinibu amen ya hayyu ya kayyum
Wallahi da wannan azaban da ale ganawa yam Arewa gara araba kasan muma idan muna bukatan ruwan za,iya yimana shisa Tunubun yake iskanci Malam wuya bata kisa mudogara ga Allah zaibamu mafita . Ya Allah ka karya Tunubu dashi da sauran makararraban shi
Abu aisha muna godiya wllh wllh wllh da izinin allah ba zasu sake mulkar muba azalumai makiya allah manyan banza masu son duniya dagasu Sai yaran.su.suke jindadi in shaa allah sai sun wulakan ta mudage da addu.a
Don Allah Abu Aisha ire iren waɗannan labaru yakamata a dinga sawosu acikin Facebook saboda mafi yawan mutane suna kallon Facebook, saƙon yafi saurin isa. Mungode
Nidai duk wani akin daba'ayishi abayaba dan andaukoshi ayau dasunan dan dan Arewa ko Najeriya bazaisa in zabi wannan gomnatin ba Dan ni Allah yahakamin nagane inda muke ayanzu nakuma fahimci inda takeson zuwa damu
Teku bashine arzukiba Ga kasashe irinsu Ethiopia ai hatta chadi duk da yakin da sukayi shekaru sunaciki Amma da mulkin tekun yalalace sai an kora sojojimmu sukuma suzo su kora wanda yakori sojojim namu
Mallam ko dasu ko da wajen shipping etc idan Allah yayi zamu rayu Ka manta da fadin Allah SWT Wa many yatawakkal 'alal laahi fahuwa husbuh. Hanyar Allah tana da yawa, mun dogara dashi shi ze isar mana, duk da de ance Allah yace tashi in temakeka