Na sami zama da Malam Inuwa Waya a gidansa domin yin hira da shi game da rayuwarsa a matsayinsa na tsohon ma’aikacin gwamnati, lauya sannan attajirin kuma dan siyasar da ya taba takarar Gwamnan Kano. Ya bani tarihinsa da yadda rayuwa ta kaya tun daga kuruciyarsa a birnin Kano har zuwa aikinsa a NNPC da kuma rayuwarsa ta yanzu.