Akasarin mata irin wannan inkaduba daka ga, ko dai sun yaudari wani, kokuma irin yan karyan nan ne masu aon maza masu abun hanu.shikuma shegwn da yagane yanda take sai yashigeta ayanda takeso.allah yakayauta
Wannan labarin yayi kama da wata yar katsina da tazo nan gidan don Allah Mata arika bincike kafin aure.domin matsalan yanzu iyaye na tsoron kukawu mutum suce baiyiba yahaifar da matsala. Allah ya kyauta.