Allah yataimaki sheik professor Isa Ali Ibrahim pantami yazama Gwamnan Jihar Gombe 2027 my mentor, Daga Ibnulhuffaz young pantami katsina muna tare malam❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Prof Muna kaunarka saboda Allah,idan wannan mulkin alkhairi ne gareka da addini, Allah ya baka,akasin haka Kuma Allah ya canza maka da mafi alkhairi ❤❤❤❤❤